ألبوم سليم الذكي Sabon Album ne na Mawaki Salim Dan asalin Garin Jos، Kuma wannan kundin Yana Dauke da zafafan wakokin Mawakin Masu sanyaku nishadi da annushuwa a Yayin da kuke sauraran، kada dai ku manta wannan iya sauke wannan application din a wayoyin ku na Salula.
المزيد